BAKIN DA SUKA KAWO ZIYARA NIGERIA YAN DARIQAR QADIRIYYA SHAZULIYYA NE
BAKIN DA SUKA KAWO ZIYARA NIGERIA YAN DARIQAR QADIRIYYA SHAZULIYYA NE.
BAKIN DA SUKA KAWO ZIYARA NIGERIA YAN DARIQAR QADIRIYYA SHAZULIYYA NE.
TSOKACI AKAN BAKIN DA SUKAZO ZIYARA NIGERIA CIKI HARDA GIDAN QADIRIYYA KABARA.
بسم الله الرحمن الرحيم الصلاة والسلام على رسول الله وآله وصحبه ومن والاه.
Yana Da Kyau Mai Karatu Yasan Cewa Wannan Bakin Da Sukazo Ba Mabiya Kungiyar Izala Bane Hakana Ba Mabiya Wata Dariqa Bane Face Mabiya Dariqar Qadiriyya Shazuliyya.
Babban Shehin Nasu Kuma Jagora Shine SHEIKH AHMAD ADDABBAG Kai Da Kajin Sunan Sa Kasan Nasaba Ce Izuwa Babban shehin Dariqar Mu Ta Qadiriyya Shazuliyya Sheikh Abdul'aziz Addabbag Wanda Yake Daya ne Cikin Aalam Na Sufiyya.
Sheikh Abdul'aziz Addabag Mutumin Kasar Magrib Ne Daga Dangin Adarisa Kuma Ya Rayu A Karni Na 12 Hijry Shehin Daya ne da ga Cikin Mabiya Dariqar Qadiriyya shazuliyya kamar da ya ya data a wannan yanki na Magrib Kuma Shine Ma'abocin Littafin (الإبريز).
Wanda Yake Neman Wannan Bayani Ya ne min Rubuce-Rubucen Sheikh AHmad Dayyib Alqadiri ko Ya Nemi Littafin "AZZAHABUL IBRIZ FI MANAQIBI SHEIKH ABDUL'AZIZ ADDAB
What's Your Reaction?